Senegal
Shekaru 10 da mutuwar shahrarren marubuci Sembene Ousmane
A wannan juma’a 9 ga watan yuni, shekaru 10 kenan da mutuwar Sembene Ousmane shahrarren marubuci kuma mai shirya fina-finai dan asalin kasar Senegal.
Wallafawa ranar:
Talla
Ousmane wanda ake kallo a matsayin jagora ta fannin rubuce-rubuce da kuma shirya fina-finai a nahiyar Afirka, ya share tsawon rayuwarsa ne yana gwagwarmaya domin nuna muhimmancin Afirka a siyasance da kuma tattalin arziki a duniya.
A lokacin rayuwarsa, Sembene ya yi ayyuka da dama, da suka hada aikin soji da kuma labara a tashar jirgin ruwa, kuma ya rasu yana da shekaru 84 a duniya.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu