Amurka-Somalia
Amurka ta aika da sojojinta zuwa Somalia
Amurka ta sanar da shirinta na aika wa da dakarunta zuwa Somalia don bai wa sojojin da ke yaki da kungiyar Al-Shebab horo.
Wallafawa ranar:
Talla
A karon farko kenan tun shekarar 1994 da Amurka ke aikawa da dakarunta zuwa Somalia.
A watan jiya ne shugaba shugaba Donald Trump ya sanya hannu don bada umarni kan daukan tsauraran matakai kan mayakan al-Shebab da ke tada kayar baya a Somalia.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu