Isa ga babban shafi
Mali

An kama mutane biyu da yunkurin harin kunar bakin wake a Bamako Mali.

Jami'an tsaro a kasar Mali na tsare da wasu mutane biyu da ake zargi da yunkurin kai harin kunar bakin wake a birnin Bamako yayin taron Faransa da kasashen Africa da aka yi farkon wannan wata da muke ciki.

Shugaban Mali Ibrahim Boubacar Keita
Shugaban Mali Ibrahim Boubacar Keita rfi
Talla

Tun a jiya ne yayin wasu samame biyu aka kama mutanen suna shirin kaddamar da gagarumin harin ta'addanci kan wasu wurare na baki ‘yan kasashen waje a wasu wurare cikin birnin Bamako

Mutanen biyu ‘yan kasar Mali ne.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.