Isa ga babban shafi
Najeriya

Super Falcons na ci gaba da zaman dirshan

Shirin duniyar wasanni ya duba matakin tawagar kungiyar kwallon kafa ta mata wato Super Falcons a Najeriya da ke ci gaba da zaman dirshan har sai gwamnati ta biya su kudaddensu dama wasu alawus da aka yi musu alkawari bayan lashe kofin nahiyar Afrika da suka yi a makon da ya gabata.

Tawagar Super falcons
Tawagar Super falcons
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.