Isa ga babban shafi
Kwallon Kafa-Canada

An fitar da Falcons na Najeriya a U20

‘Yan Falcons na Najeriya sun sha kashi a hannun ‘Yan matan Amurka ci 1 da 0 a gasar cin kofin duniya ta mata ‘Yan kasa da shekaru 20 da ake gudanarwa a Canada, An an fitar da Falcons ne a gasar bayan sun samu maki guda a zagayen farko.

Jun 16, 2015; Vancouver, British Columbia, CAN; United States defender Meghan Klingenberg (22) works around Nigeria forward Francisca Ordega (17) for the ball during the second half in a Group D soccer match in the 2015 FIFA women's World Cup
Jun 16, 2015; Vancouver, British Columbia, CAN; United States defender Meghan Klingenberg (22) works around Nigeria forward Francisca Ordega (17) for the ball during the second half in a Group D soccer match in the 2015 FIFA women's World Cup REUTERS
Talla

Daga cikin kasashen da suka wakilci Afrika, yanzu ‘yan matan Kamaru ne kawai suka rage a gasar wadanda suka doke Switzerland ci 2 da 1.

A yau Laraba, ‘Yan Matan Brazil za su kara da Costa Rica, yayin da Korea ta Kudu za ta fafata da Spain. ‘Yan matan Faransa kuma za su hadu ne da Mexico, Ingila kuma da Columbia.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.