Kano
Ranar yaki da Talauci a duniya
A yau 17 ga watan Oktoba ne Majalisar Dinkin Duniya ta ware a matsayin ranar yaki da Talauci a Duniya. Ranar ta bana na zuwa ne a dai dai lokacin da talaucin ke kara yawaita tsakanin al’ummar Duniyar, da masifu irin na yake- yake inda mulkin danniya ne kan gaba wajen hauhawar talaucin. Matsalolin talaucin ya sa yara kanana da ba su wuce shekaru goma ba sun fara rungumar sana’oi daban-daban don samun na kalaci a kasashe masu tasowa ciki har da Najeriya. Abubakar Isah Dandago ya duba mtasalar a Kano.
Wallafawa ranar:
Talla
Yara Kanana sun rungumi sana'o'i a Kano
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu