Isa ga babban shafi
China

An sace ‘Yan China biyu a Abuja

‘Yan sanda a Najeriya sun ce Wasu ‘Yan bindiga sun sace wasu ‘Yan China guda biyu a Abuja. Rundunar ‘Yan sandan Jihar Nasarawa ta ce an sace ‘Yan China ne a jiya Asabar a wani harin kwantar bauna da ‘Yan bindigar suka kai masu a daidai kauyen Agada akan hanyarsu ta zuwa Abuja.

Sufeton 'Yan sandan Najeriya Ibrahim Kpotun Idris
Sufeton 'Yan sandan Najeriya Ibrahim Kpotun Idris npf.gov
Talla

Bayanai sun ce ‘Yan Chinan ma’aikata ne na wani kamfanin ayyuka a yankin da ke tsakanin Abuja da Nasarawa.

Babu dai cikakken bayani akan ‘Yan bindigar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.