Isa ga babban shafi
Jamhuriyar africa ta tsakiya

Mutane su gudanar da zanga-zanga a Bangui

A Africa ta Tsakiya dubban dubatar magoya bayan daya daga cikin shugabanin kungiyar yan Anti balaka ne suka futo domin nuna bacin ran su bayan da hukumar zaben kasar ta soke takarar Patrice Edouard.

masu zanga zanga a birni Bangui
masu zanga zanga a birni Bangui AFP PHOTO / PACOME PABANDJI
Talla

Za a gudanar da zaben shugaban kasar ta Afrika ta Tsakiya ranar 27 ga watan Disemba da muke ciki.
Hukumar zaben kasar ta bayana cewa akala mutane milliyan biyu suka samu yi rijista,kuma ya zuwa yanzu ita hukumar dama bangaren Gwamnatin kasar ba su ce upon ba dangane da wannan bore.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.