Isa ga babban shafi
Jamhuriyar Afrika ta Tsakkiya

Wani sabon fadan kabilanci ya yi sanadiyar hasarar rayuka jiya a Bangui

A kasar jamhuriyar Afrika ta Tsakkiya sama da mutane ne, suka rasa rayukansu a yayinda wasu 100 suka jikkata, ta hanyar harbin bindiga a cikin wani rikici ya barke a jiya assabar a birnin Bangui babban birnin kasar.

Un membre de l'ancienne rébellion Seleka pose avec son arme à Bambari, en mai 2015.
Un membre de l'ancienne rébellion Seleka pose avec son arme à Bambari, en mai 2015. AFP PHOTO / PACOME PABANDJI
Talla

Rahotanni sun bayyana cewa, rikicin ya barke ne sakamakon kishe wani dan Acaba , a watan unguwar musulmi dake birnin, kamar yadda majiyar asibiti ta sanar

Shaidu gani da ido sun ce, yankan Ragon da aka yiwa dan Acabar ne akan wani dalili da kawo yanzu ba a bayyana ba, ya haddasa tashin rikicin a unguwar PK5 dake birnin na Bangui, unguwar da da mafi yawan mazaunanta musulmi ne, da a baya ta yi fama da fadace-fadacen da suka haddasa kisan kabilanci a 2013-2014 da suka gabata.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.