Isa ga babban shafi
Burundi

Shugaban kasar Burundi ya bayyana a gaban jama'a

Yau shugaban kasar Burundi Pierre Nkurunziza ya bayyana a karon farko a baynar jama’a, tun bayan yunkurin jurin mulkin kasar na makon da ya gabata. Shugaban dake murmushi a lokacin da yake hira da manema labaru a fadar shi dake birnin Bujumbura, yaki cewa uffan kan rikicin siyasar kasar, sai dai alamu na nuna cewa har yanzu shi ke rike da lamuran tafiyar da kasar.A halin da ake ciki kuma rahotanni dake fitowa daga kasar ta Burundi na cewa dakarun gwamnati na farautar masu yunkurin juyin mulkin har zuwa gadajen asibitin kasar. 

Shugaban kasar Burundi Pierre Nkurunziza, lokacin da ya bayyana a gaban jama'a
Shugaban kasar Burundi Pierre Nkurunziza, lokacin da ya bayyana a gaban jama'a REUTERS/Goran Tomasevic
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.