Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Yaki da cutar Ebola a Najeriya

Wallafawa ranar:

Tawagar manyan jami'an kiwon lafiya daga Abuja ta isa birnin Lagos da ke tarayyar Najeriya, domin taimaka wa sauran jami'an kiwon lafiya a kokarin hana yaduwar cutar Ebola da tuni ta kashe mutum daya a birnin na Lagos.Dr Nasiru Sani Gwarzo, daya daga cikin likitocin da ke cikin tawagar, ya yi wa Nasiruddeen Mohammed karin bayani a game da ayyukan da suke gudanarwa.

Likita na bincike kan kwayar cutar Ebola
Likita na bincike kan kwayar cutar Ebola Reuters/Misha Hussain
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.