Isa ga babban shafi
Afrika ta Kudu

Bidiyo ya nuna yadda 'yan sandan Africa ta kudu suka ci zarafin dan Nigeria

Wani hoton bidiyo da ak fitar ya nuna yadda ‘yan sandan Africa ta Kudu suka yi ta duka wani mutum tare da mishi tsirara, a birnin Cape Town, duk da cewa baya dauke da makami. Wani Daraktan ‘yan sandan kasar yace ‘yan sandan 2, masu shekaru 42 da 45 za su gurfana a gaban kotu ranar litinin mai zuwa, inda za a caje su da laifin dukan mutumin.Hoton Bidiyon daya fito jiya juma’a ya harzuka mutane, kuma an gano mutumin da ake duka a da cewa wani dan Nigeria ne mai suna Clement Emekensha. 

Shugaban kasar Africa ta kudu, Jacob Zuma
Shugaban kasar Africa ta kudu, Jacob Zuma EUTERS/SABC via Reuters TV
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.