Mali
Sarkin Morocco Mohammed na shida na ziyarar aiki a kasar Mali
Sarkin kasar Morocco Mohammad na 6 na ziyarar aiki a kasar Mali daya daga cikin kasashen Afirka 4 da yake rangadi a cikinsu.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
A cikin watan Janairun da ya gabata, sarkin na Maroko ya gana da Sakataren kungiyar Azbinawa ‘yan tawaye ta MNLA, inda ya bayyana aniyarsa ta taimakawa domin samar da zaman lafiya a Mali.
Sauran kasashen da Sarkin zai ziyarta sun hada da Guinee Conakry, Cote D’Ivoire da kuma Gabon, kasashen da Maroko ke taka rawa a bangaren kasuwanci da kuma Noma.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu