Guinea Conakry
An kafa sabuwar majalisar ministoci mai mambobi 34 a Guinea Conakry
Shugaban kasar Guinea Conakry Alpha Conde, ya amince da kafa jerin sunayen mutanen da Firaministan kasar Mohammed Said Fofana ya gabatar ma sa domin kasancewa a matsayin mambobin gwamnatinsa.
Wallafawa ranar:
Talla
Shugaban ya ce Fira Minsitan zai jagoranci ministoci 34 cikin su harda tsoffin ministoci 19.
To sai dai ba kamar yadda wasu suka zata ba, babu ‘yan adawa a cikin sabuwar gwamnatin da ta fara aiki daga jiya litinin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu