Isa ga babban shafi
Nigeria

Canada ta soke ziyarar shugaban Nigeria a kasar saboda dokar auren jinsi

Kasar Canada ta soke ziyarar da shugaban Nigeria Goodluck Jonathan ya shirya yi zuwa kasar a wata mai zuwa, domin nuna rashin amincewa dokar haramta auran jinsi guda da kasar ta yi.

Shugaban Nigeria Goodluck Jonathan
Shugaban Nigeria Goodluck Jonathan
Talla

Fira Ministan Canada Stephen Harper ne ya sanar da haka, a daidai lokacin da aka shirya shugabanin biyu za su gana da juna a lokacin ziyarar.

To sai dai malaman addinai na Kirista da Musulmi sun fito karara wajen goyawa gwamnatin kasar baya kan wannan doka, wadda ke samun suka daga kasahsen duniya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.