Isa ga babban shafi
Senegal

Za ayi zaben kasar Senegal a ranar 25 ga wannan watan

HUKUMAR Zabe a kasar Senegal ta bayyana ranar 25 ga wata a matsayin ranar gudanar da zaben shugaban kasa zagaye na biyu, tsakanin shugaba Abdoulye Wade, da Macky Sall.Yanzu haka daukacin Yan takaran adawa, sun bayyana goyan bayansu ga Macky Sall, dan ganin ya kada Wade a zaben mai zuwa. 

Shugaban Senegal Abdulaye Wade da madugun 'Yan adawa Macky Sall
Shugaban Senegal Abdulaye Wade da madugun 'Yan adawa Macky Sall Montage/RFI
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.