Isa ga babban shafi
Afrika ta Kudu

Tsohon Shugaban Afrika ta Kudu Mandela na samun sauki a asibiti

Gobe Litinin ake saran sallamar tsohon Shugaban kasar Afrika ta Kudu Nelson Mandela daga asibi bayan aiki fida da aka yi masa a ciki.Mandela dan shekaru 93 da haihuwa, ya jagoranci gwagwarmayar kawo karshen mulkin nuna wariyar jinsi, tare da lashe zabe farko na dukkannin jinsi a 1994 kuma ya yi sallama da madafun iko bayan wa’adin farko na shekaru biyar. 

Nelson Mandela tsohon Shugaban kasar Afrika ta Kudu
Nelson Mandela tsohon Shugaban kasar Afrika ta Kudu REUTERS/Siphiwe Sibeko/Files
Talla

Rohatanni daga kasar Afrika ta Kudu sun yi nuni da cewa Tsohon Shugaban kasar Nelson Mandela yana cikin yanayi mai kyau, bayan lititoci sun masa fida sakamakon ciwon ciki.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.