Isa ga babban shafi
Africa ta Kudu

Za a fara hakar iskar gas cikin kasar Afrika ta Kudu

Katafaren Kanfanin hakar man Shell, ya sanar da shirin zuba jarin dala miliyan 200 da hako iskar gas a kasar Afrika ta kudu.Jan William Eggink, Janar Manajan kanfanin a kasar, ya ce idan hako man ya tabbatar da cewar iskar gas din na da yawa, Afrika ta kudu zata fara anfana da shi nan da shekaru goma masu zuwa. 

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.