Isa ga babban shafi
Sudan

Amurka ta nemi a bar kungiyoyin agaji su su kai dauki Sudan

Jakadan musamman na kasar Amirka a Sudan Princeton Lyman ya roki kasar Africa ta Kudu data matsa wa Sudan domin ta bar kungiyoyin agaji na duniya domin kai kayan agaji yankunan da ake fada Sudan. Yman y ace zai taimaka wajen hana mutane su tagayyara sosai.Jakadan Amirkan ya fadi wajen wani taron karawa juna sani a Birnin Pretoria cewa, dubban mutane na cikin wani hali a kudancin Kordofan da Blue Nile, domin babu sauran abinci a yankunanan.Jakadan kasar Sudan Ali Yusuf, ya fadi cewa an rufe wadannan yankuna ne saboda kazancewar fadan kabilancin da ake fama dam shi. 

Jirgin masu aikin agaji a kasar Sudan
Jirgin masu aikin agaji a kasar Sudan
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.