Isa ga babban shafi
burkina faso

Bukukuwan fina-finai Sinema na FESPACO

Yanzu haka ana cigaba da bukukuwan nuna fina finai na FESPACO, a birnin Ouagadougou, na kasar Burkina-Faso. A wanan karo Fina-Finai kimanin 195 ne za a nunawa .Daganan sahsen Hausa na rfi, Mahaman Salissou Hamissou na daga cikin mahalarta bikin.A cikin rahoton shi ya sanar da cewa bikinna gudana ba tare da wassu matsaloli ba. 

Fotunan a lokacin FESPACO na shekara ta 2009
Fotunan a lokacin FESPACO na shekara ta 2009
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.