Isa ga babban shafi
Indiya

'Yan sandan Indiya za su ci gaba da Bincike kan badakalar kamfanin sadarwan kasar

‘Yan sandan kasar Indiya, sun bayyana cewa suna ci gaba da bincike kan zargin cin hanci da rashawa da ake zargin ya mamaye kamfanin sadarwan kasar. Rundunar ‘yan sandan kasar ta ce tana ci gaba da bincike kan ayyukan tsohon ministan sadarwan kasar, Dayanidhi Maran, da badakalar ta sa shi yin murabus a shekarar 2009.A halin yanzu dai Dayanidhi Maran na rike da mukamin ministan masaku a Gwamnatin kasar, karkashin jama’iyyar Congress, da ke cike da rudani. 

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.