Sabon salo na tsaftace Afrika
A wani taron da suka gudanar a birnin Dakar na kasar Senegal, Shugabannin kasashen Africa sun lashi takobin dakile dabi’ar yin matsuguni a kan tituna ko bainar jama’a tare da bijiro da tsare-tsare inganta tsaftar muhali kafin shekarar ta 2030 a Africa.
Wallafawa ranar:
Taron da ya samu hallatar ministocin kiwon lafiya daga sassan yankuna da dama, sun tsayar da wannan matsaya ne domin kawo karshen cuttutuka da ke hallaka al’ummar sanadiyar rashin tsaftar muhali.
Shugabanin kasashen Afrika sun shigar da bukatar gani mayan kasashen duniya zasu taimakwa domin cimma nasara,tarda sa ran al'ummar yankin Afrika zasu bada hadin kai.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu