Isa ga babban shafi
Najeriya-MDD

MDD ta bukaci Najeriya cim ma muradun karni

Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci Najeriya da ta matsa kaimi wajen ganin ta cim ma muradin karni, musamman ma wadanda suka shafi Mata da yara kanana nan da shekaru biyu masu zuwa. Sakatariyar MDD, mai kula da harkokin mata, Michel Bashli ce ta fadi haka, a wata ziyara da ta kai Fadar shugaba Goodluck Jonathan.

Shugaban Najeriya Goodluck tare da matarsa Patience a wajen yakin neman zabe
Shugaban Najeriya Goodluck tare da matarsa Patience a wajen yakin neman zabe
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.