Isa ga babban shafi

An samu fashewa da gobara a jihar Lagos Najeriya

A Najeriya Jahar Lagos an ji karar fashewa da gobara a yankin Tin Can. Hukumar Agajin gaggawa ta NEMA tace gobarar ta tashi ne a lokacin da ake sauke Mai. Wannan kuma na zuwa ne bayan wata samun wata Gobara da ta shafi gidaje 50 a Ebute Metta.

Gobara a Jahar Lagos Tarayyar Najeriya
Gobara a Jahar Lagos Tarayyar Najeriya REUTERS/Akintunde Akinleye
Talla

03:25

Rahoto Daga Lagos

Abdoulaye Issa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.