Isa ga babban shafi
Cote d’Ivoire

An gano kaburra na gama-gari a Garin Abidjan na kasar Cote-D’Ivoire

Ma’aikatan Majalasar Dumkin Duniya dake birnin Abidjan na kasar Cote-D’Ivoire, sun gano wasu kaburu na gama-gari da gawawakin mutane 68.A gano wanan rame ne a cikin yankin magoya bayan tsohon shugaban kasar Laurent Gbagbo.Ranar Jumma’a jami’an suka gano wannan lamari day a gudana bayan kisa da ake zargin magoya bayan Gbagbo sun aiwatar, wanan kuma kafin fatattakanshi daga kan madafun iko.An shafe tsawon lokaci ana kai ruwa rana kafin Alassane Ouattara da ya lashe zabe ya karbi madafun ikon kasar. 

Wata mata na guduntsira da ranta a Abidjan
Wata mata na guduntsira da ranta a Abidjan Reuters/Thierry Gouegnon
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.