Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 17/07 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/07 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 14/07 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 17/07 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/07 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 17/07 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 14/07 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 17/07 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/07 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 17/07 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 14/07 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 17/07 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/07 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 14/07 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 17/07 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/07 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 17/07 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 14/07 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 17/07 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike

Adams Oshiomole kan ficewar wasu 'yan majalisun APC zuwa PDP

Adams Oshiomole kan ficewar wasu 'yan majalisun APC zuwa PDP
 
Former Edo State Governor Adams Oshiomole Daily Post

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana aniyar sa ta aiki da kowane dan majalisa ba tare da la’akari da Jam’iyyar da ya fito ba, inda ya ce a dimokiradiya kowa na da ‘yancin tafiya inda yake so.

Yayin da yake tsokaci kan ficewar wasu daga cikin yan majalisun jam’iyyar sa zuwa Jam’iyyar PDP, Buhari yace wasu daga cikin yan majalisun na da matsala ne da mazabun su, kuma sun yi iya bakin kokarin su wajen ganin basu sauya shekar ba, amma abin yaci tura.

Sai dai da alama matsayin shugaban Jam’iyyar ta APC Adams Oshiomhole ya saba da na shugaba Buhari, kamar yadda za a ji a tattaunawarsa da wakilinmu a Abuja, Aminu Manu.


A game da wannan maudu'i

 • Najeriya

  Sauyin shekar wasu 'yan majalisu alheri ne ga jam'iyyar APC - Oshiomhole

  Domin karin bayani

 • Najeriya

  Buhari ya mayar da martani kan ficewar sanatocin APC

  Domin karin bayani

 • Najeriya-Siyasa

  Sanatocin Jam'iyyar APC 15 sun sauya sheka zuwa PDP

  Domin karin bayani

 1. 1
 2. 2
 3. 3
 4. ...
 5. Gaba >
 6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure