Isa ga babban shafi
Najeriya

Shekaru 3 cur da sace 'yan matan Chibok 276

An gudanar da gangami domin jimamin sace ‘yan matan sakandaren garin Chibok da mayakan kungiyar Boko Haram suka yi shekaru uku da suka gabata, an dai sace ‘yan matan 276 daga makarantar kwanarsu dake jihar Borno a arewa maso gabashin Najeriya, ga karin bayani a wannan rahoton na walikinmu a Abuja, Mohammad Sani Abubakar.

Jama'a sun yi gangami domin ganin an 'yanto raguwar 'yan matan Chibok
Jama'a sun yi gangami domin ganin an 'yanto raguwar 'yan matan Chibok REUTERS/Afolabi Sotunde
Talla

03:00

Shekaru 3 cur da sace 'yan matan Chibok 276

Mohammed Sani Abubakar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.