Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Malam Adamu Abdullahi kan rufe filin jirgin saman Abuja

Wallafawa ranar:

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta jadadda aniyarta kan rufe filin tashi da saukar jiragen saman Abuja inda ta ce za’a ci gaba da anfani da filin jirgin saman Kaduna sai dai wasu kamfanonin jiragen na kasashen ketare sun ki amincewa da tsarin sauke fasinjojin su a jihar Kaduna saboda dalilan tsaro.

Filin sauka da tashin jiragen sama na Kaduna.
Filin sauka da tashin jiragen sama na Kaduna.
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.