Isa ga babban shafi
Najeriya

Buhari da Obasanjo sun kauracewa taron Majalisar Koli

Majalisar koli ta kasa Tarayyar Najeriya ta gudanar da zaman taronta a jiya talata, bayan share kusan watanni 10 ba tare an gudanar da makamancinsa ba. Taron Majalisar ya kunshi shugaban kasa mai ci, da tsoffin shugabannin kasa da ke raye da tsoffin manyan Alkalai na kasa da Gwamnoni 36 na Jahohi da kuma shugabannin majalisun Tarayya guda biyu, bai samu halartar tsohon shugaba Olusegun Obasanjo da Muhammadu Buhari ba, Amma taron ya cim ma matsaya kan taron kasa da ake shirin gudanarwa da kuma yadda za a warware rikicin siyasar Jihar Rivers. Mohammed Kabir Yusuf ya aiko da rahoto daga Fadar shugaban Najeriya.

Tsoffin Shugabannin Najeriya Cif Olusegun Obasanjo tare da Janar Muhammadu Buhari a fadar Shugaban kasa
Tsoffin Shugabannin Najeriya Cif Olusegun Obasanjo tare da Janar Muhammadu Buhari a fadar Shugaban kasa informationnigeria.com
Talla

01:30

Rahoto: Buhari da Obasanjo sun kauracewa taron Majalisar Koli

Kabir Yusuf

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.