Ana bikin cikon shekaru 43 da faruwar juyin juya halin musulunci a Iran
A yau juma a ne kasar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ke gudanar da shagulgulan cikarta shekaru 43 da faruwar juyin juya halin musuluncin da ya kawo karshen mulkin sarki Shah a 1979.
Wallafawa ranar:
Kunna - 01:10
Talla
Sojoji da dakarun kare juyi juya halin musuluncin kasar cikin tankokin yaki, da jiragen saman yaki sun gudanr da fareti a dandalin yanci na Azadi dake tsakkiyar buirnin Tehran babban birnin kasar, a wannan lokaci da kasar ke tsakiyar tattaubawa da manyan kasashen duniya kan shirinta na Nukliya.
Dr Abdulkadir Mubarak masani tarihin kasar ne, ya yi mana tsokaci.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu