Isa ga babban shafi

Angela Merkel ta yi bankwana da 'ya'an jam'iyyar ta

A yau asabar Waziriyar Jamus Angela Merkel dake bankwana  da ya’an jam’iyyar sa dama shugabancin  gwamnatin kasar ta Jamus ,ta roki magoya bayan ta da su bayar da goyan bayan zuwa magajin ta Amin Laschet,wanda ta bayyana cewa zai kare muradun kasar su da kuma ci gaba da ayyukan da ta kaddamar da su a baya.

Angela Merkel
Angela Merkel © Photos: AFP / Montage: Studio graphique FMM
Talla

Taron na yau da ya kasasnce taron jam’iyyar CDU na karshe kafin wannan zabe,alkaluma na nuni cewa  duk da rashin fahimta da aka fuskanta wajen tanttance ainayi wanda ya dace ya gaji uwargida Angela Merkel, ra’ayoyin sun banbbata,dangane da mutumen da ya dace jama’a su zaba ,yanzu haka Angela Merkel  ta bayyana cewa ta na da yekinin jam’iyyar se na kan hanayar lashe wannan zabe .

Angela Merkel tareda dan takarar jam'iyyar CDU
Angela Merkel tareda dan takarar jam'iyyar CDU AP - Martin Meissner

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.