Kosovo
Amurka ta bukaci Kosovo da Serbia da su cimma yarjejniya a ganawarsu
Gwamnatin Kasar Amurka ta yi kira ga kasashen Serbia da Kosovo su cimma yarjejeniya a lokacin da kasashen biyu zasu gana tare da jagorancin kungiyar Tarayyar Turai a birnin Brussels.
Wallafawa ranar:
Talla
Kasashen biyu dai zasu gana ne da niyyar dinke barakarar da ke tsakaninsu domin samun wakilci a kungiyar Tarayyar turai bayan al’ummar Kosovo sun ayyana samun ‘Yancin kai daga Serbia a shekarar 2008.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu