UN
MDD ta yi watsi da bukatar biyan diyya ga iyalan wadanda cutar amai da gudawa ta kashe a Haiti
Majalisar Dinkin Duniya ta yi watsi da bukatar biyan diyya ga iyalan wadanda cutar amai da gudawa ta shafa a Haiti inda mutane akalla 8,000 suka mutu.
Wallafawa ranar:
Talla
Sakataren Majalisar, Ban Ki-moon ya shedawa Shugaban Haiti, Michel Martelly game da wannan matsayi.
Wani bincike da aka gudanar ya nuna an samu barkewar annobar cutar ne ta hanyar wata magudanar ruwa da Majalisar Dinkin Duniya ta samar a kasar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu