Isa ga babban shafi

Osimhen ya taimaka wa Napoli lashe kofin Seria A na farko cikin shekaru 33

Victor Osimhen ya kafa tarihi a daren Alhamis inda ya taimakawa Napoli wajen samun damar lashe kofin Seria A na Italiya karon farko cikin shekaru 33.

Dan wasan Napoli da Najeriya Victor Osimhen
Dan wasan Napoli da Najeriya Victor Osimhen AP - Fabio Ferrari
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.