Isa ga babban shafi
Wasanni

Matsaya kan yawan kasashe da zasu halarci gasar cin kofin Duniya

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni ya tattauna kan matsayar da hukumar kula da kwallon kafa ta Duniya FIFA ta cinmma game da amincewa ta kara yawan kasashe da zasu rika halartar gasar daga 32 zuwa 40 ko kuma 48. Shirin ya tattauna da tsohon Kaftin din kungiyar kwallon kafa ta Mighty Jets dake garin Jos a Najeriya, Adamu Jay-Jay, wanda yayi tsokaci kan bukatar. Shirin ya kuma tabo batun wasan kwallon hannu a Najeriya.

Shugaban hukkumar FIFA, Gianni Infantino
Shugaban hukkumar FIFA, Gianni Infantino REUTERS/Jorge Adorno
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.