Isa ga babban shafi
Wasanni

Dalung ya karyata batun ficewar Najeriya a gasar cin kofin duniya

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni ya tattauna da Ministan Wasanni Barista Solomon Dalung akan batun da ya ce Najeriya ta janye daga gasar cin kofin Duniya da za a gudanar a Rasha a 2018.

Tawagar Super Eagles ta Najeriya
Tawagar Super Eagles ta Najeriya NFF
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.