Isa ga babban shafi
Wasanni

Wasannin karshe a gasar cin kofin kalubale ta Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Nura Ado Sulaiman ya tattauna ne kan wasannin karshe da aka gudanar a bangaren maza da mata a gasar cin kofin kaluabale na Najeriya. A bangaren maza dai, kungiyar kwallon kafa ta Ifeanyi Ubah ce ta yi nasara bayan ta doke Nasarawa United a bugun daga kai sai mai tsaren gida, yayin da Rivers Angels ta casa Bayelsa Queens a bangaren ajin mata.

FC Ifeanyi Ubah da ta lashe gasar cin kofin kalubale ta Najeriya
FC Ifeanyi Ubah da ta lashe gasar cin kofin kalubale ta Najeriya
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.