Isa ga babban shafi
Wasanni

Najeriya ta doke Algeria

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni ya mayar da hankali ne akan wasannin neman shiga gasar cin kofin duniya da aka gudanar a tsakanin kasashen Nahiyar Afrika. Shirin ya tattauna da masana game da yadda wasannin gudana musamman yadda Najeriya ta doke Algeria.

Najeriya ta doke Algeria a wasannin neman shiga gasar cin kofin Duniya
Najeriya ta doke Algeria a wasannin neman shiga gasar cin kofin Duniya caf
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.