Isa ga babban shafi
Premier League

Wenger zai ci gaba da jagorantar Arsenal

Arsene Wenger na Arsenal yace babu yadda za’a yi ya fice kungiyar bayan rade radin zai koma Monaco a Faransa saboda kalubalen da ya ke fuskanta a Emirates.Sakamakon wasannin karshe mako da aka gudanar ya yi wa Arsenal dadi domin Manchester City ta doke Everton, wanda hakan ya tabbatar wa Arsenal shiga gasar zakarun Turai a badi.

Arsene Wenger, kocin Arsenal
Arsene Wenger, kocin Arsenal Reuters
Talla

Wenger ya jaddada makomarsa ne bayan ya doke West Brom ci 1-0.

Kocin yace zai tsawaita kwangilar shi da Arsenal idan kwangilar shi ta kawo karshen kakar wasannin bana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.