Isa ga babban shafi
Premier League

Arsenal ta samu sa’ida, Sunderland ta rike City

Kungiyar Arsenal ta samu sa’ida bayan da Crystal Palace ta doke Everton ci 3 da 2 a fafutikar da kungiyoyin biyu ke yi na neman shiga gazar zakarun Turai a kaka mai zuwa. Arsenal yanzu tana matsayi na hudu a teburin Premier bayan ta doke West Ham.

Samir Nasri ya dafe kai a karawar Manchester City da Sunderland
Samir Nasri ya dafe kai a karawar Manchester City da Sunderland REUTERS/Darren Staples
Talla

Sunderland kuma ta rike Manchester City ne ci 2 da 2, wanda sakamakon kwanten wasan ya yi wa Liverpool dadi da ke jagorancin teburin Premiership.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.