Isa ga babban shafi
Tennis

Djokovic ya yi waje da Murray a Miami

Navak Djokovic na Sarbia ya doke Andy Murray na Birtaniya a gasar Miami Masters a karo na farko da zaratan Tennis din na duniya guda biyu suka kara tun fafatawar karshe da suka yi a gasar Wimbledon da Andy Murray ya lashe.

Novak Djokovic na Serbia
Novak Djokovic na Serbia
Talla

A zagayen dab da na karshe Djokovic zai hadu ne da Nishikori, naa Japan wanda ya yi waje da Roger Federer a jiya Laraba.

A bangaren mata, Li Na ta China ta doke Caroline Wozniacki wanda kuma ya ba ta damar tsallakewa zuwa zagayen dab da na karshe. Yanzu Li Na zata hadu ne da Dominika Cibulkova wacce ta doke Radwanska.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.