Isa ga babban shafi
Tennis

Djokovic ya lashe kofin Indian Wells

Novak Djokovic ya lashe kofin gasar Indian Wells bayan ya doke tsohon abokin adawarsa Roger Federer ci 3-6 6-3 7-6 a fafatawar karshe da suka yi a ranar Lahadi. Wannan ne karon farko da aka samu galabar Federer a wasan karshe a Indian Wells bayan ya lashe kofin gasar sau 4.

Novak Djokovic yana sunbatar kofin da ya lashe na gasar Indian Wells
Novak Djokovic yana sunbatar kofin da ya lashe na gasar Indian Wells Reuters
Talla

Wannan nasarar ce kuma ta ba Djokovic nasarar lashe kofuna 42 a rayuwar shi.

A bangaren, Flavia Pennetta ce ta lallasa Radwanska ta uku a duniya wanda shi ne babban kofi na farko da Pennetta ta Italia ta lashe a rayuwarta.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.