Isa ga babban shafi
Tennis

Venus Williams ta samu nasara a Dubai

Venus Williams ta farfado a fagen wasan Tennis domin ta tsallake zuwa zagayen dab da na karshe a gasar Dubai Open bayan ta lallasa Flavia Pennetta, ta Italiya, 6-4, 7-5. Venus zata kara ne tsakaninta da Ana Ivanovic, tsuhuwar Jarumar Tennis ko kuma Elena Vesnina ta Rasha wadanda zasu kece raini da juna.

Venus Williams a lokacin da ta ke karawa da Flavia Pennetta a gasar Dubai Open
Venus Williams a lokacin da ta ke karawa da Flavia Pennetta a gasar Dubai Open REUTERS/Ahmed Jadallah
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.