Isa ga babban shafi
Tennis

Murray ya fice Indian Wells

Milos Raonic na Canada ya yi waje da Andy Murray na Birtaniya a kwallon Tennis, gasar Paribas Open da ake gudanar wa a Indian Wells. Wannan ne karo na uku da Raonic ke samun galaba akan Murray a karawa sau hudu. A zagayen kwata Fainal Raonic zai hadu ne da Rafael Nadal zakaran Tennis na duniya wanda ya kuma ya doke Alexandr Dolgopolov na Ukraine.

Andy Murray na Birtaniya a lokacin da ya sha kashi a gasar Indian Wells
Andy Murray na Birtaniya a lokacin da ya sha kashi a gasar Indian Wells REUTERS
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.