Isa ga babban shafi
Tennis

Federer zai kara da Dolgopolov a Indian Wells

Roger Federer ya tsallake zuwa zagayen dab da na karshe a gasar Tennis ta Paribas Open da ake gudanarwa a Indian Wells bayan dan wasan ya doke Kevin Anderson na Afrika ta kudu ci 7-5, ci 6-1. Yanzu Federer zai hadu ne da Alexandr Dolgopolov na Ukraine wanda ya doke Milos Raonic ci 6-3 6-4.

Roger Federer Dan wasan Tennis
Roger Federer Dan wasan Tennis REUTERS
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.