Isa ga babban shafi
Wasanni

Ana cecekuce kan kalaman dan wasan PSG Alex

Dan wasan kungiyar Paris Saint-Germain mai suna Alex Rodrigo Dias da Cost, yace shi yana kyamar luwadi da masu aikata hakan, lamarin da ya sa wasu ke caccakara shi. Tsohon dan wasan gaban na kungiyar Chelsea ta Ingila, da aka fi sani da Alex y ace ko ubangiji Adamu da hauwa’u ya halitta, Amma ba Adamu da Yves ba.Dan wasan, da asalin Brazil da kirista ne mai bin addinin shi sau da kafa, ya fadi hakan ne a wani shirin gidan talibijin a yau.Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da wasu ‘yan wasan maza, ke fitowa fili suna cewa su suna neman maza ko mata su ce suna neman mata. 

Dan wasan PSG, Alex Rodrigo Dias da Costa
Dan wasan PSG, Alex Rodrigo Dias da Costa REUTERS/Charles Platiau
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.