Isa ga babban shafi
Tennis

Murray ya tsallake, Venus ta fice US Open

Andy Murray na Birtaniya duk da ruwan sama da ya kawo tsaikun wasan shi a US open amma ya samu nasarar tsallake wa zagaye na uku bayan ya doke dan wasan Faransa Michael Llodra, ci 6-2, 6-4, 6-3. Sai dai kuma a bangaren mata Venus Williams ta fice gasar bayan ta sha kashi a hannun ‘yar wasan China Zheng Jie.

'Yar Wasannin Tennis Venus Williams
'Yar Wasannin Tennis Venus Williams REUTERS/Ray Stubblebine
Talla

Li Na ta China ta tsallake a zagaye na uku bayan ta doke Maria-Teresa ta Spain.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.