Isa ga babban shafi
Tseren gudu

Bolt ya lashe Zinari a tseren mita 100 a Moscow

Usain Bolt na Jamaica ya lashe zinari a tseren gudun mita 100 a gasar tseren gudun da ake gudanarwa a kasar Rasha. Dan kasar Amurka ne Justin Gatlin ya lashe Azurfa yayin da kuma Nesta Carter na Jamaica ya lashe Tagulla

Usain Bolt Dan tseren gudun kasar Jamaica yana murna a kasar Rasha bayan ya lashe tseren mita 100
Usain Bolt Dan tseren gudun kasar Jamaica yana murna a kasar Rasha bayan ya lashe tseren mita 100 Reuters/Kai Pfaffenbach
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.