Isa ga babban shafi
Tseren gudu

Tyson Gay ya fice tseren gudun Moscow

Tsohon zakaran tseren gudu, Tyson Gay yace gwajin da aka yi mashi an gano ya sha kwayu masu kara kuzari, kuma hakan yasa dan tseren zai fice gasar tseren gudun duniya da za’a gudanar a birnin Moscow. Dan wasan ya shaidawa taron manema labarai ta wayar salula cewa hukumar yaki da kwankwadar kwayu ta Amurka ta tabbatar ma shi da cewa gwajin da aka yi ma shi ya nuna akwai karin kuzari.

Tyson Gay Dan tseren gudu
Tyson Gay Dan tseren gudu Mike Stobe/Getty Images
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.