Isa ga babban shafi
EUFA

EUFA ta fara nazarin dakatar da gasar Europa League

Shugaban hukumar kwallon Turai Michel Platini yace sun fara nazarin yin watsi da gasar Europa League domin inganta gasar zakarun Turai kamar yadda ya ke tseguntawa mujallar daily Ouest-France.

Michel Platini, Shugaban hukumar EUFA
Michel Platini, Shugaban hukumar EUFA REUTERS/Alexandr Kosarev
Talla

A cewar shugaban suna nazarin dakatar da gasar ne tsakanin shekarar 2015 zuwa 2018 domin inganta gasar zakarun Turai daga kungiyoyi 32 zuwa kungiyoyi 64.

Hukumar dai tafi samun kudaden shiga ne a gasar zakarun Turai fiye da gasar Europa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.